Wednesday, 13 February 2019

Kalli Zahara da Yusuf Buhari nawa mahaifinsu shugaba Buhari yakin neman zabe

Wadannan hotunan 'ya'yan shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne, Zahara da Yusuf a yayin da suke wa mahaifinsu yakin neman zabe.
No comments:

Post a Comment