Sunday, 10 February 2019

Kalli zanen Barkwanci akan gwamna El-Rufai

Wannan hoton barkwanci me hade da sako ne na shahararen me zanennan, Mustafa Bulama, yayi zanen gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai inda ya dirkawa kafarshi harsashi.Gwamnan dai yayi wani kalamai akan kasashen waje da suka dauki hankula sosai wanda daga baya ya fito ya kare kanshi yace ba'a fahimceshi bane.

No comments:

Post a Comment