Tuesday, 26 February 2019

Karanta abinda Hadiza Gabon ta cewa Fati Muhammad akan sakamakon zaben shugaban kasa


A daren jiyane tauraruwar fina-finan Hausa wadda tana gaba-gaba wajan tallata dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar, Fati Muhammad ta wallafa sakamakon da INEC ta bayyana a wancan lokaci, bayan ganin sakamakon, Abokiyar aikinta, Hadiza Gabon ta ce mata je ki kwanta ki huta kawai 'yar uwa.


No comments:

Post a Comment