Saturday, 16 February 2019

Karanta abinda Jega yace akan dage zabe

Tsohon shugaban hukumar zabe me zaman kanta, INEC watau farfesa Attahiru Jega ya bayyana ra'ayinshi akan dage ranar zabe da INEC din tayi, Jega yace shima be ji dadin dage zaben ba amma yana kira ga 'yan Najeriya da su yadda da kaddara.A wani sako na daban, Jega ya bayyana cewa, sau da yawa baka sanin muhimmancin abu sai ka rasashi.


No comments:

Post a Comment