Thursday, 14 February 2019

Karanta abinda wani dan PDP ya cewa twa yarinya da tace Buhari take so


Wata baiwar Allah ta bayar da labarin yanda ta raka mahaifiyarta kasuwa sai ta ga wasu matasa na lika fastar PDP, daya daga cikinsu ya tare wata yarinya me talla ya tambayeta wa take so? Ta ce mai sai baba, shine ya zage ta yace, a talla zata kare.


No comments:

Post a Comment