Wednesday, 13 February 2019

Karanta abinda Wani yace kan haduwar Adam A. Zango da Saraki da ya dauki hankula

Wannan wani bawan Allah ne da yayi wani rubutu akan wannan hoton na haduwar tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango da kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki, yace, ko tayaya za su yi magana da juna? Saraki dai baya jin Hausa, shi kuma Zango baya jin Turanci.


Abin ya dauki hankula.

No comments:

Post a Comment