Tuesday, 26 February 2019

Karanta barkwanci akan Atiku bayan bayyana sakamakon zaben Kano da ya dauki hankula


Bayan da aka bayyana sakamakon jihar Kano, wani ya saka hoton dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar sannan ya bukaci mutane su bayyana ra'ayoyinsu akai, wata ta rubuta cewa, kunnamin bidiyon yakin zabena a Kano, inga wani abu.


No comments:

Post a Comment