Sunday, 10 February 2019

Karanta martanin General BMB ga masu kona tsintsiya


Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB ya mayarwa da masu kona tsintsiya saboda hamayya da jam'iyyar APC martani, yace sun kona tsintsiya to idan sun koma gida sai su hana iyayensu yin shara da ita.


No comments:

Post a Comment