Thursday, 14 February 2019

Karin bayani game da tulin dangwalallun kuri'un da aka kama a Kano

Game Da Dangwalallun Kuri'u Da Aka Kama A Kano

"Mutanen sun gaya mana cewa daga jihar Jigawa suke kuma katin zaben (ballot paper) anyi ne saboda a koyawa mutane yadda zasuyi zabe sannan kuma ba irin Wanda hukumar zabe zatayi anfani dasu bane" in ji mai magana da yawun rundunar 'yan sanda ta jihar kano, DSP Abdullahi Haruna.


Sai dai ya tabbatar da cewa tabbas sun kama motar kuma zasu cigaba da bincike.

Rariya.


No comments:

Post a Comment