Wednesday, 13 February 2019

Karin hotuna daga gurin sawa jarjejeniyar zaman lafiya hannu da shugaba Buhari da Atiku suka yi

Wadannan karin hotunane daga gurin taron sakawa yarjejeniyar zaman lafiya hannu da shugaban kasa, Muhamnadu Buhari da Atiku Abubakar suka yi a karo na biyu kenan, yau a babban birnin tarayya, Abuja.


No comments:

Post a Comment