Sunday, 10 February 2019

Karin kayatattun hotuna daga gurin yakin neman zaben Buhari a Legas

Wadannan karin hotunan yakin nemam zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne da yaje yi jihar Legas, shugaban ya samu tarba me kyau daga masoyanshi na jihar inda suka yi fitar farin dango sannan wasu suka rika saka fuska me kama data Buharin dan nuna soyayya.

No comments:

Post a Comment