Tuesday, 19 February 2019

Kayataccen hoton 'yan gidan su Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta saka wannan hoton inda take tare da mahaifiyarta da sauran 'yan uwanta maza da mata, sun haskaka, muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment