Tuesday, 12 February 2019

Kayatattun hotunan Hadiza Gabon da Maryam Yahaya

Taurarin fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan tare da Maryam Yahaya a wadannan hotunan nasu da suka sha kyau, tubarkallah, muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment