Monday, 11 February 2019

Kayatattun hotunan yakin neman zaben shugaba Buhari a jihar Ogun

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan da tawagarshi a wadannan hotunan da suka nuna yanda ya gudanar da yakin neman zabenshi a jihar Ogun, Yau Litinin.No comments:

Post a Comment