Monday, 18 February 2019

Ku yi ta zaginmu ni da babana Allah zai saka mana>>Inji diyar Atuki

Diyar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar me suna Asmau ta mayar da martani ga masu zaginsu inda tace, idan kunga dama ku yi ta zagin mu ni da babana har 2023, babu abinda bamu jiba bamu gani ba, Allah zai saka mana.
No comments:

Post a Comment