Thursday, 14 February 2019

Kwanaki Kadan suka ragewa jirgin APC ya nutse>>Ummi Zeezee


Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee wadda tana daya daga cikin wanda ke gaba-gaba wajan tallata dan takarar shugaban kasa, na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ta bayyana cewa kwanaki kadan suka ragewa jirgin APC ya nutse.


No comments:

Post a Comment