Tuesday, 12 February 2019

Kwankwaso Ya Tafka Babban Kuskure Da Barna

Ya fito karara yaci mutuncin Sunnar Annabi (SAW) wato sunnar ajiye gemu da dage wando, sabanin dake tsakanin Kwankwaso da wasu Malamai bai kamata ace ya fusata har ya kauce daga kan hanya ya fada sukar Sunnah ta Ma'aikI (SAW) ba, don haka ina kira ga Kwankwaso ya tuba ga Allah, saboda ba ma masa fatan Allah Ya kwashe masa albarka a dalilin ya soki Sunnah.


Datti Assalafiy


No comments:

Post a Comment