Sunday, 10 February 2019

Kyawun Maryam Yahaya ya fito sosai a wadannan hotunan

Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da suka dauki hankulan masoyanta sosai, salon hotunan ya banbanta da wanda aka saba gani, ta sha kyau.No comments:

Post a Comment