Wednesday, 13 February 2019

Madrid ta sha da kyar a hannun Ajax

A wasan cin kofin zakarun turai da aka buga tsakanin Real Madrid da Ajax an tashi wasan Madrid ta sha da kyar da ci 2-1. Benzema da Asensio ne suka ciwa Madrid kwallaye biyun.Wasa tsakanin Tottenham da Dortmund shima ya tashi Tottenham din na cin 3-0.

No comments:

Post a Comment