Monday, 11 February 2019

Mahaifin Ibro Ya Rasu

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Allah ya yi wa Alhaji Musa rasuwa wato mahaifin Ibro. Ya rasu ne jiya, lahadi da misalin 2:30 na yamma.


Allah gafartamai.
Rariya.No comments:

Post a Comment