Tuesday, 26 February 2019

Mansurah Isah ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta, wadannan hotunane yayinda take murna, hoton sama itace da mijinta, Sani Musa Danja yayin da yace bata kyautar fulawa.Ta godemai sosai sannan ta bayyana cewa, tana matukar son kyautar fulawa kuma 'ya'yanta lokuta da dama idan suka dawo daga makaranta sukan kawo mata fulawar, to yau ta ji dadi sosai saboda ta samu kyautar fulawar gaske.

Muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


No comments:

Post a Comment