Sunday, 17 February 2019

Matar kirki: Hotunan Sadiq Sani Sadiq da matarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Sadiq Sani Sadiq kenan a wadannan hotunan nashi da ya saka inda yake tare da matarshi, ya bayyana cewa matar tashi bata da madadi sannan kuma ya yabe da cewa matar kirki bazan iya daina sonki ba, masoyanshi da yawa sun yaba. Muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment