Monday, 11 February 2019

Mohamed Salah ya aske gemunshi

Gwarzon dan kwallon kafar Afrika kuma me bugawa kungiyar Liverpool ta kasar Ingila wasa wanda kuma shine ke kan gaba a yawan kwallaye a gasar Frimiya ta kasar Ingila da kwallaye 17, Mohamed Salah kenan a wannan hoton nashi da ya dauki hankula bayan da aka lura cewa ya aske gemunshi.Salah ya saka hoton ne da ya dauka ranar satin data gaba ta a yayin da yake kan hanyarshi ta zuwa wajan atisaye.

No comments:

Post a Comment