Sunday, 10 February 2019

Musulunci Ya Samu Karuwa A Mimbarin IZALA A Lagos

Musulunci Ya Samu Karuwa A Mimbarin IZALA A Lagos

Sheikh Abubakar Giro Argungu ya baiwa Ojo kalmar Shahada

Ojo ya zabi sunan Sheikh Abdullahi Bala Lau, a matsayin sunan da yake sha'awa.


Allah ya sanya wa musuluncinsa albarka.

Rariya.


No comments:

Post a Comment