Sunday, 10 February 2019

Mutumin nan yace muddin Buhari beci zabe ba toh zai kashe kanshi

Wannan matashin ya yi alkawarin cewa muddin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya fadi zabe me zuwa to zai kashe kanshi kamin ranar da za'a rantsar da Atiku watau 29 ga watan May.Ya bayyana hakane a shafinshi na Facebook inda yace babban dalilinshi shine ba zai iya yin rayuwa a karkashin mulkin Atiku ba.

No comments:

Post a Comment