Monday, 11 February 2019

Rabin Raina: Sadiq Sani Sadiq da matarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik kenan a wannan hoton nashi tare da matarshi da suka haskaka sosai, ya bayyana cewa, ni da rabin raina. Muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment