Saturday, 16 February 2019

Rahama Sadau ta nunawa masoyanta sabon kitsonta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da ta nunawa masoyanta sabon kitson da ta yi, ta haskaka.
No comments:

Post a Comment