Thursday, 7 February 2019

RARARA: Mawakin Da Ake Zargi Da Sake Yin Babakere Da Kudin Da Jiga-jigan APC Suka Baiwa 'Yan Fim Da Mawaka

A kwanan baya ma an zarge shi da laifi makamancin haka inda ya handame milyoyin kudin mawaka da 'yan fim.


Yanzu haka wasu magoya bayan Buhari dake cikin harkar fim sun soma sauya sheka saboda dabi'un handame musu guminsu da Rararan yake yi.
Rariya.


No comments:

Post a Comment