Thursday, 14 February 2019

Rukayya Dawayya ta haskaka a kayan yakin neman zaben APC

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan hoton nata da take sanye da kayan yakin neman zaben APC, Ta haskaka,muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment