Thursday, 14 February 2019

Sadio Mane ya nuna farin ciki da rashin nasarar Manchester United a hannun PSG

Tauraron dan kwallon kungiyar Liverpool,Sadio Mane ya nuna farin ciki da rashin nasarar da kungiyar Manchester United ta yi a hannun PSG da ci 2-0 a daren ranar talatar da ta gabata.Mane ya saka wani hoton da ke nuna yana kallon wasan na Man U a daidai lokacin da aka saka musu kwallaye 2 sannan ya rubuta 'Hmmmm'


No comments:

Post a Comment