Saturday, 16 February 2019

Saka lamarin zaben Najeriya a ranka sai ya sawa mutum hawan jini>>Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta shiga cikin sahun 'yan Najeriya da suka mayar da martani akan dage zaben da hukumar zabe me zaman kanta INEC ta yi.Nafisa Abdullahi ta rubuta a shafinta na Twitter cewa, idan ka saka lamarin zaben Najeriya a ranka sai hawan jini ya kamaka.


No comments:

Post a Comment