Tuesday, 26 February 2019

Sakamakon zaben zaben jihar Bauchi ya dauki hankula sosai

Sakamakon jihar Bauchi ya kammala kuma shugaban kasa, Muhammadu Buharine na jam'iyyar APC ne ya lashe shi da tazara me matukar yawa inda ya dada Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP da kasa, Sakamakon ya dauki hankula sosai musamman a shafin Twitter inda ya zama daya daga cikin maudu'ai 4 da aka fi tattaunawa shafin a Najeriya.A zaben na Bauchi, shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya samu kuri'u 798, 428, yayinda shi kuma Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP ya samu kuri'u 209, 313.

No comments:

Post a Comment