Saturday, 9 February 2019

Sani Danja da Rahama Sadau sun haskaka a wannan hoton

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan inda take tare da abokin aikinta, Sani Musa Danja, sun haskaka, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment