Sunday, 17 February 2019

Sheikh Abubakar Gero Argungun ya la'anci wanda basa son Shugaba Buhari ya zarce

Wani faifan bidiyon shehin malamin adiinin Islama, Sheikh Abubakar Gero Argungun ya bayyana inda aka ganshi a ciki yana addu'ar cewa Allah ya kwashewa duk wanda baya son shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya zarce Albarka.A cikin bidiyon anji malamin yana ci gaba da cewa duk wanda keson Buhari ya watse Allah ya watsa shi, duk wanda be son Najeriya Allah kasa ya hadu da hadarin Daf...

Bidiyon ya jawo cece-kuce sosai inda wasu ke goyon bayan malamin, wasu kuwa na ganin cewa addu'ar ta yi tsauri.

No comments:

Post a Comment