Sunday, 17 February 2019

Shugaba Buhari ya baiwa masoyanshi hakuri kan dage ranar zabe

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya baiwa masoyanshi hakuri akan dage zaben da hukumar zabe me zaman kanta, INEC ta yi, musamman wanda suka yi tafiye-tafiye zuwa garuruwansu dan kada kuri'a.Daya daga cikin hadiman shugaban kasar, Bashir Ahmad ne ya bayyana haka:

No comments:

Post a Comment