Saturday, 16 February 2019

Shugaba Buhari Ya Dawo Abuja

Shugaba Buhari ya sauka Birnin Tarayya Abuja Lafiya Daga Jihar Katsina, bayan da ya koma Sakamakon Dage zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar tarayya da Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) Ta yi wanda aka tsara gudanarwa a yau Asabar 16-02-2019. 
Daga Magaji Ontop Daura


No comments:

Post a Comment