Tuesday, 26 February 2019

Shugaba Buhari ya koma bakin aiki: Kallarshi a ofishinshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da ya koma bakin aiki a ofishinshi, yau Talata, bayan zabe, shugaban ya kuma gana da gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

No comments:

Post a Comment