Thursday, 14 February 2019

Shugaba Buhari zai gabatar da jawabi ga 'yan Najeriya da karfe 7 na yammacin yau

A yau, Alhamis da misalin karfe 7 na yamma shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai gabatar da jawabi ga 'yan Najeriya a gidajen talabijin da rediyo na kasarnan.A sanarwar da me magana da yawun shugaban kasar, Femi Adesina ya fitar za'a sake watsa wannan jawabi da misalin karfe 9 na yamma.

No comments:

Post a Comment