Thursday, 14 February 2019

Siyasa ba da gaba ba: General BMB me goyon bayan Buhari ya dauki hoto da Al-amin Buhari me goyon bayan Atiku

Taurarin fina-finan Hausa, Al-amin Buhari dake goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar da kuma Bello Muhammad Bello, General BMB dake goyon bayan Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a yayin da suka dauki hoto tare.Hakan na nuna yanda ake siyasa me tsafta.

No comments:

Post a Comment