Monday, 11 February 2019

Siyasa ba da gaba ba: Gwamna Tambuwal ya rungumi tsohon mataimakinshi dan takarar GwamnaSiyasa ba da gaba ba!
Gwamna Tambuwal na Sakkwato ya rungumi tsohon mataimakinshi kuma dan takarar gwamna a jihar.

Gwamna Waziri Tambuwal dan takarar gwamnan Sokoto a jam'iyyar PDP tare da tsohon mataimakinsa Ahmed Aliyu dan takarar jam'iyyar APC jim kadan bayan gama muhawarar jihar da BBC ta shirya.

No comments:

Post a Comment