Saturday, 16 February 2019

Siyasa ba da gaba ba: Uwa na son APC dan ta na son PDP

Wannan wani hoton uwa da dantane da suke goyon bayan jam'iyyu daban-daban wanda hakan ke nuna banbancin ra'ayi a siyasa bai kamata ya zama abin matsala ba tsakanin masoya da 'yan uwa, abokai da makusanta ba.No comments:

Post a Comment