Monday, 11 February 2019

Siyasa ba da gababa: Ali Nuhu dake goyon bayan Buhari tare da Abba El-Mustafa dake goyon bayan Atiku

Wannan hoto ne dake aika sakon yin siyasa ba da gaba ba musamman tsakanin matasa, taurarin fina-finan Hausa ne, Ali Nuhu dake goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Muhammadu Buhari da abokin aikinshi Abba El-Mustafa da shi kuma ke goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar.No comments:

Post a Comment