Thursday, 14 February 2019

Siyasa bada gababa:Kalli abinda ya faru yayinda hadimin shugaba Buhari ya hadu da 'ya'yan Atiku

Hadimin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad kenan a wadannan hotunan da yake tare da 'ya'yan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Aliyu da Mustafa Atiku Abubakar.Bashir ya bayyana cewa sun hadune a kan hanyarsu ta zuwa wajan yakin neman zabe yayin da Atiku yayi Adamawa su kuma sun yi Katsina. Sun dauki hoto tare wanda kowannensu yayi inkiyar gwaninshi.


No comments:

Post a Comment