Monday, 18 February 2019

Taron APC: Saida INEC ta gayawa PDP kamin ta dage zabe>>Oshiomhole

Shugaban jam'iyyar PDP, Adams Oshiomhole yayi zargin cewa kamin hukumar zabe ta dage zaben ranar 16 ga wata sai da ta sanar da jam'iyyar PDP tukuna, ya kara da cewa kawai an rainawa 'yan Najeriya wayaune.Oshimholen yayi wannan maganane a waja taron jam'iyyar da tayi yau wanda ta tattuna batutuwan da suka shafi daga zaben.

Jiga-jigan jam'iyyar irinsu Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da mataimakinshi, farfesa Yemi Osinbajo, Bola Ahmad Tinubu, dadai sauransu sun halarci taron

No comments:

Post a Comment