Sunday, 10 February 2019

Tsintsiya mafi girma a Duniya: Najeriya ta shiga sahun kasashe masu abin azo a gani


Bayan da masoyan jam'iyyar APC suka yi wata tsintsiya a babban birnin tarayya, Abuja wadda aka yi ittifakin cewa itace mafi girma a Duniya, 'yan Najeriya na ta mayar da martani, wani dai cewa yayi, Dubai na da gini mafi tsawo a Duniya, Malaysiya na da tagwayen benaye Paris nada Eiffel Tower ita kuwa Najeriya nada tsintsiya mafi girma a Duniya.

No comments:

Post a Comment