Monday, 18 February 2019

Wannan bawan Allahn ya tare harshashin da aka harbi mahaifiyarshi ya kasheshi

 Allah sarki, wannan Wani bawan Allahne me suna Haruna da wani abokinshi ya bayyana cewa ya tare harshashin bindiga da aka harbi mahaifiyarshi dashi, sanadiyyar haka ya rasu, muna fatan Allah ya gafarta mai.

No comments:

Post a Comment