Saturday, 9 February 2019

Wata budurwa ta bayyana halin 'yan maza dake birgeta


Wata budurwa ta bayyana yanda 'yan maza ke burgeta, idan suka hadu, tace koda ba su san juna ba ana haduwa zaka ji suna maza yane ko mai gida yane, kamar da ma can sun saba.


No comments:

Post a Comment