Tuesday, 12 February 2019

Yakin neman zaben Buhari a Rivers: Mutane 4 sun mutu wajan turmitsutsu

Hotunan yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a jihar Rivers inda ya samu dubban masoya suka fito dan tarbarshi. Rahotanni sun bayyana cewa akalla mutane 4 ne suka rasu a wajan yakin neman zaben.Wasu mutane sun yi kokarin ficewa daga filin yakin neman zaben kamin a kammala taron sai aka rufe kofar fita daga filin sandaiyyar haka aka samu turmitsutsu wanda yayi sandaiyyar mutuwar mutane.


No comments:

Post a Comment