Monday, 18 February 2019

'Yansanda masoya Buhari sun yi 4+4

Wannan hoton wasu jami'an 'yansandane masoya shugaban kasa, Muhammadu Buhari da suka yi inkiyar 4+4. Hoton ya dauki hankula a shafukan sada zumunta.No comments:

Post a Comment