Tuesday, 12 February 2019

'Yar uwar Bukola Saraki na goyon bana Buhari

RA'AYI RIGA...

Kanwar Sanata Saraki Kenan, Hajiya Rukayya Gbemisola Saraki Cikin Shigar Kaunar Buhari A Yayin Zuwansa Jihar Kwara


A nan ma itace tare da ministan watsa labarai, Lai Muhammad da kuma ministan sufuri, Rotimi Amaechi.


No comments:

Post a Comment